A yayin ganawa tsakanin Araqchi da yarima mai jiran gado na Saudiyya
IQNA - Ministan harkokin wajen kasarmu ya tattauna kan alakar da ke tsakanin kasashen biyu da kuma yadda gwamnatin sahyoniyawan ke aiwatarwa a ganawar da ya yi da yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammed bin Salman.
Lambar Labari: 3493522 Ranar Watsawa : 2025/07/10
IQNA - A cikin Ramadan, mutane da yawa suna zuwa masallatai, suna halartar sallar jam'i, da buda baki tare. Wadannan ayyukan gama gari ba wai kawai suna karfafa dankon zumunci ba ne, har ma suna kara ruhin hadin kai da tausayawa.
Lambar Labari: 3492891 Ranar Watsawa : 2025/03/11
Ayatullah Moblighi a taron Bahrain:
IQNA - Mamba a majalisar kwararru masu zaben jagora ya bayyana a wajen bude taron tattaunawa na muslunci na Bahrain cewa, babban hadari shi ne bullar rufaffiyar ra'ayoyin mazhabobi da suke mayar da Shari'a daga fage mai fadi da takura, maimakon zama mai karfi na ci gaba, sai ta zama wani shingen da ke hana al'ummar kasar gaba.
Lambar Labari: 3492777 Ranar Watsawa : 2025/02/20
IQNA - Ta hanyar fitar da wata sanarwa dangane da ranar zaman lafiya ta duniya, majalisar malaman musulmi ta yi kira da a karfafa ayyukan hadin gwiwa da nufin yada al'adun zaman lafiya da juriya da tunkarar yaki da rikici a duniya.
Lambar Labari: 3491910 Ranar Watsawa : 2024/09/22
IQNA - A jiya 6 ga watan Satumba ne aka fara bikin nuna fina-finai na kasa da kasa karo na 20 a birnin Kazan na Jamhuriyar Tatarstan, kuma za a ci gaba da gudanar da bikin har zuwa ranar Laraba.
Lambar Labari: 3491826 Ranar Watsawa : 2024/09/07
IQNA - Kwamitin koli na shirya lambar yabo ta "Al-Tahbier Al-Qur'an" na Masarautar ya fara shirye-shiryen fara shirye-shiryen gudanar da wannan kyauta karo na 11 a watan Ramadan na bana.
Lambar Labari: 3491656 Ranar Watsawa : 2024/08/07
Duk da akidar secularization a kasashen yamma
Tehran (IQNA) A lokacin da nake shirya littafai na, wasu daga cikinsu sun fado daga kan shiryayye, daya daga cikin littattafan nan kuwa Alqur'ani ne. Lokacin da na dauko shi, babban yatsana yana kan aya ta 46 a cikin suratul Hajj, inda yake cewa: “Ido ba su makanta, amma zukata sun makance.
Lambar Labari: 3488557 Ranar Watsawa : 2023/01/25
Tehran (IQNA) gwamnatin Qatar ta yi lale marhabin da tattaunawa tsakanin Iran da Saudiyya, tare da jaddada cewa ba zata kulla alaka da Isra’ila ba.
Lambar Labari: 3486422 Ranar Watsawa : 2021/10/13
Tehran (IQNA) gwamnatin Afghanistan ta fara yin rauni ne tun bayan rikicin madafun iko tsakanin Ashraf Ghany da kuma Abdullah Abdullah bayan zaben shugaban kasa.
Lambar Labari: 3486202 Ranar Watsawa : 2021/08/14
Tehran (IQNA) Sheikh Sulaiman Indirankuwa babban malami mai bayar da fatawa ga musulmin kasar Uganda ya sanar da yin murabus daga kan mukaminsa.
Lambar Labari: 3485787 Ranar Watsawa : 2021/04/06
Mohammad Hussain Hassani:
Tehran (IQNA) Mohammad Hussain Hassani shugaban cibiyar ayyukan kur’ani ta Iran ya jaddada wajabcin yin aiki domin samun zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3485750 Ranar Watsawa : 2021/03/17
Tehran (IQNA) gwamnan jihar Oyo a tarayyar Najeriya ya sanar da cewa za a saka ranakun hutu na musulunci a cikin kalandar jihar.
Lambar Labari: 3485689 Ranar Watsawa : 2021/02/25
Tehran (IQNA) wata majami’ar mabiya addinin kirista a garin Deton na jihar Texas, ta tattara taimakon kudade kimanin dala dubu 50 domin gyara wani masallaci a garin.
Lambar Labari: 3485677 Ranar Watsawa : 2021/02/21
Tehran (IQNA) Iran ta sanar da cewa tana kokarin shiga tsakanin kasashen Azarbaijan da kuma Armenia domin sasanta su kan rikicin da suke yi.
Lambar Labari: 3485227 Ranar Watsawa : 2020/09/28
Tehran (IQNA) an gudanar da zaman taro wanda ya hada musulmi da kirista a kasar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3485205 Ranar Watsawa : 2020/09/21
Ana ci gaba da zaman taron waya da kai kan addinin muslunci a jami’ar Mount Royal da ke Canada.
Lambar Labari: 3484439 Ranar Watsawa : 2020/01/22
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani na kasa da kasa kan taron arbain na wannan shekara a Karbala.
Lambar Labari: 3482795 Ranar Watsawa : 2018/06/29
Littafin Wani Farfesa Dan Jamus:
Bangaren kasa da kasa, Prof. Klaus von Stosch wani farfesa masani kan addinai a jami’ar Paderborn University da ke kasar Jamus ya rubuta littafi da ke magana kan yadda kur’ani yake kallon kiristoci.
Lambar Labari: 3482420 Ranar Watsawa : 2018/02/22
Bangaren kasa da kasa, wani malamin addinin kirista ya bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki a lokacin taron bude wni masallaci a lardin Sharqiyya a Masar.
Lambar Labari: 3482294 Ranar Watsawa : 2018/01/13
Bangagaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun nuna alhininsu dangane da harin da ta’addancin da aka kai a birnin tare da kashe jama’a.
Lambar Labari: 3481546 Ranar Watsawa : 2017/05/24